An tsinci gawar dan kasuwar Kano a daji bayan an biya fansar N6m
Sun kashe shi bayan karbar miliyan shida a hannun dan uwansa a matsayin kudin fansa.
Labarai
Sun kashe shi bayan karbar miliyan shida a hannun dan uwansa a matsayin kudin fansa.
Mayakan ISWAP sun kashe jami’an tsaro biyu, sun sace wata motar daukar marasa lafiyar sojoji a kusa da Maiduguri
Kungiyar ta saba rabon irin wannan tallafi duk shekara don saukaka wa marasa galihu
Kungiyar t ce dokokin za su kawo karshen cin zarafin matan
Sarkin Jama’a da ke Kudancin Jihar Kaduna, Muhammadu Isa Muhammadu, ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da su ci gaba da zama lafiya tare