Labarai

Labarai

Zulum ya raba N275m, kayan abinci da tufafi ga ’yan gudun hijira 90,000 a Monguno

Gwamnan dai ya yi tattaki ne tare da babban mai shigar da kara na Majalisar Wakilai zuwa garin

’Yan sanda sun kama matashi da kullin Tabar Wiwi 250 a Kano

Matashin ya ce ya dauko Tabar ce daga Jiharsa ta haihuwa wato Edo zuwa Kano

Buhari ya yafe wa ‘kowane’ barawo kawai —Falana

Falana ya ce ya kamata Shugaba Buhari ya saki duk masu manyan laifi da ke daure a gidajen yari kamar yadda ya yi wa tsoffin gwamnoni afuwa

An kai wa na hannun daman Amaechi kuma mai neman Gwamnan Ribas hari

An kai masa harin ne a gidansa da safiyar Juma’a

A farkon 2023 za mu fara tunkudo iskar Gas zuwa Kaduna da Kano – NNPC

NNPP ya ce yana da kwarin gwiwar kammala aikin a farkon 2023