Labarai

Labarai

Ba mu hana yin tashe a Kano ba —’Yan sanda

An warware zare da abawa kan batun haramta gudanar da tashe a Jihar Kano

Manyan masu fada a ji a Zamfara na taimaka wa ’yan bindiga —Matawalle

Wasu daga cikin wadannan mutane jiga-jigai ne da jama’a ke mutuntawa.

Buhari ya mika wa Majalisa kudurin sabuwar dokar kudaden sata

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gabatar wa Majalisar Wakilai kudurin dokar Yaki da Ta’addanci da kuma ta Hana Ta’ammali da Haramtattun K

Buhari ya cancanci yabo kan bude rumbunan abinci a watan Azumi —Bala Lau

AlhamdulilLah, muna jinjina ga shugaban kasa, wannan ba karamin taimaka wa talakawa zai yi ba.

Elon Musk ya mika tayin sayen Twitter

Ya ce zai dauki matakin sayar da hannun jarinsa na Twitter idan har ba a karbi tayin nasa ba.