Labarai

Labarai

Sanata Bomoi ya janye daga takarar Gwamnan Yobe

A wani abu na ba zata Sanatan ya jaddada janyewarsa ne, duk da cewa tun farko ya tsayu kai da fata cewa sai dai a yi zaɓen fid-da-gwani.

Na yi ritaya daga siyasa —Iya Marshall Saddique Baba

A yayin da ake sa ran fitowarsa takarar Gwamnan Bauchi, ya sanar da barinsa harkokin siyasa baki ɗaya.

Har zuwa dare APC ba ta fara zaɓen fid-da-gwani ba a Taraba

Jami’an Hukumar INEC da suka zo aikin sanya ido sun bar mazaɓun da misalin ƙarfe shida na yamma saboda rashin isowar jami’an jam’iyy

Sanata ya bar APC a jajibirin zaɓen fid-da-gwani a Kebbi 

Sanatan Kebbi ta Kudu, Garba Musa Maidoki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC.

An kama ɓarauniyar jariri a asibiti a Zamfara 

Daga baya an kai ga gano jaririn mai kwana 10 da haihuwa a rugar Kogin Audu da ke Ƙaramar Hukumar Ƙaura Namoda