Labarai

Labarai

Hadarin jirgin ruwa ya yi ajalin mutum 26 a Sakkwato

Gwanayen ninkaya sun tsamo gawawwaki mata 21 da kuma kananan yara biyar.

El-Zakzaky ya raba wa Kiristoci sadakar abincin azumi

A kokarinsa na ganin an fifita samar da zaman lafiya a tsakanin kungiyoyin addinai daban-daban a arewacin Najeriya, Shugaban Kungiyar Harkar Musulunci

Matawalle ya yi martani kan raba wa Sarakunan Zamfara motoci na alfarma

Motoci guda sha bakwai kacal muka raba ba 200 ba.

A kori Minista da mashawarcin Buhari kan tsaro —’Yan Majalisa

Mambobin Majalisa sun bukaci Ministan Tsaro, Bashir Magashi da Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tsaro, Babagana Monguno su sauka daga mukamansu

Ramadan: Buhari ya sa a raba wa ’yan Najeriya hatsi metric ton 40,000

Za a bi tsarin rabon tallafin COVID-19 wajen rabon hatsin ga jama’ar Najeriya