Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun harbe dagaci yana sallah a masallaci a Taraba

Babu ko mutum daya da maharan suka yi awon gaba da shi.

’Yan IPOB sun kashe mutum 2 a kokarin tilasta zaman gida a Enugu

Aminiya ta gano cewa tsagerun sun yi ta harbe-harbe da bindiga, lamarin da ya firgita jama’a

’Yan bindiga Sun Yi A won Gaba da Budurwa A Zariya

’Yan bindiga sun yi awon gaba da wata budurwa tare da kashe mutum daya a Karamar Hukumar Zariya ta Jihar Kaduna. Da misalin karfe 2.00 na dare kafin w

Bukukuwan Easter: An ayyana Juma’a da Litinin a matsayin ranakun hutu

Mabiya addinin Kirista ne dai kan yi bukukuwan na Easter don tunawa da rataye Annabi Isah (A.S)

Shin akwai bambanci tsakanin Buhari da Osinbajo?

Babbar tambayar da ’yan Najeriya ke yi ita ce ko akwai banbanci tsakanin Buhari da Osinbajo?