Labarai

Labarai

Buhari ya tsawaita lokacin ritayar malaman makarantu da shekara 5

An yi wa malaman makarantun gwamnati karin shekara biyar a shekarunsu na aiki kafin a yi musu ritaya daga aiki a Najeriya. Daga yanzu za a koma yi wa

Gwamnati na son cire ’yan Najeriya miliyan 40 daga talauci cikin shekara 2

Gwamnatin ta ce za ta yi hakan ne ta hanyar shirinta mai suna NG-CARES

‘Har da dan kasar waje a cikin fasinjojin da aka sace a jirgin kasan Kaduna’

Sun fitar da bidiyon mai tsawon minti biyu ne ranar Lahadi

’Yan bindiga sun kashe mutum 26 a Filato

Mazauna yankin sun ce an ga gawar mutum 20 a garin Gyambau, da wasu shida a Kyaram.

Da gangan aka lalata layin samar da lantarki a Najeriya —Ministan Lantarki

An yi nasarar magance matsalar ta hanyar amfani da wani layin samar da lantarkin da ke Calabar.