Labarai

Labarai

Kotu ta yi watsi da zarge-zarge 8 da ake yi wa Nnamdi Kanu

Kotun ta ce Gwamnatin Najeriya ta gaza gabatar da cikakkun shaidu da hujjoji dangane da zarge-zargen.

Najeriya ta yi asarar dala biliyan 1.5 saboda fasa bututun Mai —NNPC

Najeriya ta yi asarar dala biliyan daya da rabi na danyen mai daga watan Janairu zuwa yau.

Mutum miliyan daya za su yi aikin Hajji a bana —Saudiyya

A shekarar da ta gabata, ’yan kasar dubu 60 ne kadai suka yi aikin Hajjin.

Hausa ta shiga sahun harsunan fassara hudubar Masallacin Madina

Hausa ne kadai harshen da aka zaba a nahiyar Afirka

Sarkin Sullubawan Katsina ya rasu

Marigayin Kani me ga Sarkin Katsina na yanzu