Labarai

Labarai

Ina tare da El-Rufa’i kan ragargazar ’yan ta’adda —Tinubu

Tinubu ya ce akwai bukatar hada kai don yakar ’yan bindiga

Harin Kaduna: Tinubu ya ba da tallafin miliyan 50

Tinubu ya kai ziyarar ce don jajanta wa Jihar kan harin bam da ’yan bindiga suka kai

Majalisa ta amince a gina sabbin jami’o’in kiwon lafiya guda 6 a Najeriya

Za a kafa su ne a kowacce daga cikin shiyyoyin siyasar Najeriya guda shida

Duk jam’iyyar da ta karya Dokar Zabe za mu hana ta zabe a 2023 —INEC

INEC ta ce duk jam’iyyar da ta yi sake za a yi babu ita.

Najeriya ba ta taba dacen shugaba mai nagarta kamar Buhari ba —Masari

Masari ya ce tun bayan kafa Najeriya ba a taba dacen shugaba kamar Buhari ba.