Labarai

Labarai

Izala ta bukaci majalisa ta sa baki a kan yajin aikin ASUU

’Ya’yan talakawa ne suke shan wahalar wannan yajin aiki.

A kiyayi almubazzaranci lokacin azumi – Buhari ga Musulman Najeriya

Ya kuma roki Musulmai da su yi wa kasa addu’a a watan azumin

Bene ya rushe ya danne masu aikin gina shi a Taraba

Sai dai Aminiya ta lura rashin ingantattun kayan aikin ceto na matukar kawo tarnaki

Mutanen gari sun kashe dan bindiga a Kaduna

Bayan kashe musu mutum uku, mutanen yankin su ma sun kashe dan bindiga daya.

Jirgin kasa ya yi hadari a Kaduna

Lalata layin dogo da wasu bata gari suka yi ne sanadi.