Labarai

Labarai

Magoya bayan Super Eagles sun yi ajalin likita dan kasar Zambiya a Abuja

Dukan da magoya bayan Super Eagles suka yi masa ne sanadin ajalinsa

NNPC ya fi kowane kamfanin mai a duniya yin harkokinsa a fili

Ya ce kamfaninsu ya fi kowane takwaransa a duniya rashin kumbiya-kumbiya

Harin jirgin kasa a Kaduna: Dokta Chinelo, ina kike?

A yanzu dai ’yan Najeriya sun zuba ido su ga cikakkiyar sanarwar mutanen da harin ya shafa

Hisbah ta kama kwalaben burkutu 96 a Jigawa

An mika wanda ke sayar da giyar ga jami’an ’yan sanda

‘Ya kamata a fara yi wa duk mai mace daya bulala har sai ya kara aure’

A rika yi wa duk magidancin da ya shekara 10 da mata guda bulala 10 duk mako har sai ranar da ya kara aure.