Labarai

Labarai

Kai-Tsaye: Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa

Bayanan abubuwan da suke faruwa a wurin Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa kai-tsaye daga ciki da wajen Dandalin Eagle Square

Gwamnan Bauchi ya ba zakarun musabaka ta kasa kyautar miliyan uku-uku

Gwamnan ya kuma yi alkawarin daukar nauyin karatun zakarun gasar har zuwa kammala karatunsu

An kama masu yankan aljihu 3 a wajen Babban Taron APC

An dai kama mutanen ne lokacin da suke karbe wa mutane wayoyinsu a kofar shiga filin taron

Mu guji siyasar kwadayi da kabilanci a 2023 —Bin Uthman

Sheikh Bin Uthman ya ce a guji zaben SAK

An girke ’yan sanda 1,800 a wurin taron APC

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta girke jami’anta 1,815 domin samar da tsaro a wurin da za a gudanar da babban taron jam’iyyar