Labarai

Labarai

Hatsarin kwale-kwale ya kashe mutum 4 ’yan gida daya a Kebbi

Kwale-kwalen ya kife a yankin Yauri sakamakon iska mai karfin gaske.

Kotu ta umarci a biya Sowere diyyar kamensa kan zanga-zangar juyin juya hali

Lauyoyinsa sun ayyana hukuncin a matsayin bayyanar gaskiya karara.

Gwamnati ta yi watsi da dokar kula da lafiyar yara kyauta

Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce a gwamnati ba ta da kudin kula da lafiyar kananan yara kyauta

An kori tsohon shugaban Majalisar Filato saboda komawa PDP

Majalisar Dokokin Jihar Filato, ta sanar da korar tsohon Shugaban majalisar mai wakiltar mazabar Jos ta Gabas, Honarabul Ayuba Abok saboda sauya sheka

Mun ceto mutum 160 da aka yi safararsu zuwa ketare —NAPTIP

Hukumar NAPTIP na fama da kalubalen kudade da na kayayyakin aiki.