Labarai

Labarai

Matasa sun kashe dan banga a kasuwa a Neja

Rikici ya kaure tsakanin ’yan bangar da wasu fusatattun matasa a Kasuwar Bosso.

Sojoji sun dakile wani sabon hari a Sakkwato

Dakarun sun dakile harin bayan samun bayanan sirri.

Zazzabin Lassa ya kashe Likita a Zariya

Za a yi gwaji samfurin jinin mamaci a Abuja.

Gudun barkewar rikici: An kulle makarantu da kasuwanni a Kafanchan

Tuni dai mutane suka fara yin kaura saboda fargabar rikici

EFCC ta bayar da belin tsohon Gwaman Anambra, Obiano

Bayan kwana hudu Obiano ya kasa cika sharudan da belin da EFCC ta gindaya mishi