Labarai

Labarai

Masu son kawo rikici a zaben 2023 su kuka da kansu —Sojoji

Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya ya yi alkawarin tsaro na musamman a zaben 2023.

EFCC ta cafke Obiano a ranar da ya sauka daga kujerar gwamna

Sa’o’i takwasa bayan sauka daga mulki, EFCC ta tsare tsohon gwamnan Anambra.

Belin Abduljabbar: Kotu za ta yanke hukunci ranar 31 ga Maris

Kotu ta dage sauraron bukatar belin malamin da mako biyu.

Taraba: ’Yan bindiga sun kashe mutum 4, sun sace mai gari da matansa

Maharan sun sace mai gari da matansa biyu a dare guda.

Duk wanda ya sa N5m a banki a sanar da EFCC —Majalisa

Za a soke rajistar duk cibiyar hada-hadar kudaden da ta ki sanar da EFCC kan ire-iren kudaden.