Majalisa za ta binciki abin da ya haddasa tsayawar jirgin kasan Legas a daji
Hukumar Sufurin Jiragen Kasa, ta ce mai ne ya kare wa jirgin a tsakiyar daji.
Labarai
Hukumar Sufurin Jiragen Kasa, ta ce mai ne ya kare wa jirgin a tsakiyar daji.
’Yan bindiga akalla 500 sun kai hari wani kamfanin tumatir suna yunkurin sace shugabannin kamfanin.
Sun farmaki ’yan kasuwar yayin da suke kokarin tafiya kudancin kasar nan
Tsohon Sanatan ya kai ziyarar ne don samun karin haske kan aika-aikacen hukumar.
Kotun dai ta bayar da belinta kan kudi miliyan biyu