Kudin da muke ba wa ’yan sanda ya fi na Gwamnatin Tarayya —Gwamnoni
Fayemi ya ce gwamnoni na saya wa ’yan sanda makamai da motoci, duk da cewa a wasu jihohi babu kudaden ‘Security Vote’
Labarai
Fayemi ya ce gwamnoni na saya wa ’yan sanda makamai da motoci, duk da cewa a wasu jihohi babu kudaden ‘Security Vote’
Tambuwal ya kai ziyarar ta’aziyya Jihar Kebbi kan lamarin da ya faru.
Fasinjojin sun yi ta kansu tun kafin wutar ta kama ganga-ganga.
Gwamnatin jihar ta yi alkawari yau shekara biyu kenan amma ba ta cika ba.
Matakin zai toshe kofar cutar manoman da bakin ke yi.