Labarai

Labarai

Majalisa ta umarci dillalai su ba kamfanonin jirage bashin mai

’Yan Majalisar sun ba da awa 24 a dakatar da sayar wa kamfanonin jirage mai kudi hannu

Bayan shekara 2, an ceto yaron da aka yi garkuwa da shi a wurin kiwo

Yaron ya ce ’yan bindiga sun tursasa mishi kiwon dabbobinsu a shekara biyun da ya yi a hannunsu

Yadda direba ya yi ajalin daliba a wajen tarbar gwamnan Gombe

Direban ya yi awon gaba da dalibar yayi da suke tsaye a bakin titi.

’Yan sanda 4 sun mutu a hadarin mota a Delta

Mummunan hatsarin ya rutsa da wasu jami’an ’yan sanda a Asaba.

’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 19 a Kebbi

Maharan sun kuma sace kayan abinci da dabbobi.