Labarai

Labarai

Yadda aka cafke ’yan bindiga 10 a dajin Kwara

An tarwatsa maboyar ‘yan bindigar da ke cikin wani daji.

Kotu ta ce ba wanda ya tursasa Abdulmalik Tanko ya ce shi ya kashe Hanifa

Kotu na shirin yanke hukunci bayan ta yi watsi da ikirarin da ya yi cewa ba a hayyacinsa ya amsa cewa ya kashe dalibarsa ba.

Kotu ta wanke Janar din soja daga zargin satar biliyan N10.9

Kotun ta wanke Janar Jafaru Mohammed daga zargin badakalar Naira biliyan 10.9 na haram.

Akwai yiwuwar mace ta zama Gwamnan Kaduna —El-Rufai

Gwamnan ya ce mata na da muhimmiyar rawa da za su taka a fagen shugabancin jihar.

An tsinci gawar yaro a bakin rafi a Kano

An tsinci gawar yaron a bakin wani rafi a yashe.