’Yan bindiga sun saki basarake da wasu mutum 35 a Katsina
Basaraken da sauran mutanen sun kubuta bayan an biyan cikon kudin fansar.
Labarai
Basaraken da sauran mutanen sun kubuta bayan an biyan cikon kudin fansar.
Daga cikin wadanda lamarin ya rutsa da su, har da Sarkin Hausawan Abeokuta.
An bayar da belin nasa ne bisa sharadin ba zai bar Kwatanon ba, kan kowane irin dalili.
Mutane da dama sun jikkata sakamakon arangamar da magoya bayan jam’iyyun suka yi.
“Na rantse da Allah in da ina da kudin da zan biya na tafi.”