Labarai

Labarai

‘Yan bindiga sun kashe mutum 2, sun sace 4 a Sakkwato

Maharan sun kashe mutum biyu yayin da suke tsaka da aiki a gonakinsu.

ASUU: An kafa kwamitin magance yajin aikin Jami’o’i

An kafa kwamitin don magance yajin aikin da ASUU ke shiga.

‘Ko a Amurka da Ingila ana bai wa Mata kaso mai tsoka a siyasa’

Yadda mata ke fitowa kwai da kwarkwata don yin zabe, su ma ya kamata a basu kaso daidai da maza.

Kotu ta yi watsi da bukatar belin Abba Kyari

Kotu ta dage sauraron shari’ar Abba Kyari zuwa ranar 14 ga Maris, 2022.

Mutum 5 sun mutu a wajen hakar yashi a Kano

Sun mutu ne lokacin da suke kokarin taya wani abokinsu da ke shirin yin aure.