Labarai

Labarai

Najeriya ta kama hanyar rugujewa —Jega

Ma’aikata na da rawar da za su taka wajen gaggauta ceto Najeriya daga halin da take ciki.

Za a kashe N3bn wajen kwaso ’yan Najeriya da suka mukale a Ukraine

Karamin Ministan Harkokin Waje Zubairu Dada ya fada cewa za a tura jirage uku don gudanar da aikin.

Matasan Najeriya sun gabatar da kansu domin taya Ukraine ta yaki Rasha

Matan Najeriya sun mika gwamnatin Ukraine sunayensu domin zama mayakan sa-kai a yakinta da Rasha

Najeriya ta samu damar bunkasa arzikinta —Buhari

Wata dama ce kasar ta samu ta cin gajiyar arzikin da Ubangiji ya wadata ta da shi.

Likitan bogi ya shiga hannun jami’an tsaro a Gombe

Dubun likitan bogin ta cika bayan da aka gudanar da bincike a kansa.