Labarai

Labarai

Shari’ar Kisan Hanifa: An hana ’yan jarida shiga kotu

’Yan jarida sun yi curko-curko gabannin ci gaba da sauraren shari’ar a kotu.

Yadda ’yan bindiga suka ragargaza kauyen su Sakataren Gwamnatin Neja

’Yan bindiga sun kona kauyuka akalla hudu a rana guda a Karamar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja

Majalisa ta amince da dokar bai wa kananan hukumomi ’yancin kai

Majalisar ta amince kan bai wa kananan hukumomi ’yancin cin gashin kansu.

An gano bom a gidan kallon kwallon kafa a Kaduna

An gano bom a gidan kallon kwallon kafa inda mutane suke taksa da kallo.

Gwamnatin Kano ta sallami wasu ma’aikata kan zargin cefanar da filaye

Gwamnatin Jihar ta sallami ma’aikatan kan zargin cefanar da wasu filaye mallakinta.