Labarai

Labarai

’Yan kasuwa na cin ribar N1,000 a kan kowane buhun siminti – Kamfanin BUA

Ya ce ’yan kasuwar na cin ribar tsakanin N800 zuwa N1,000 a kan kowanne buhu.

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 8 a Neja

Limamin cocin na daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su.

ISWAP ta kashe manoma 11 a Borno

A makonnin da suka gabata ne mayakan ISWAP 104 da suka mika wuya.

Wadanda suka yi garkuwa da dan basarake a Taraba na neman N120m

Sai dai basaraken ya ce basu da kudin ba za su biya.

Bassa/Jos ta Arewa: An fara jefa kuri’a a zaben cike gurbi

Mutane sun fara jefa kuri’a tun da misalin karfe 8 na safe a zaben cike gurbin dan Majalisar Wakilai mai wakilitar kananan hukumomin Bassa da Jo