Labarai

Labarai

Fina-finan Nollywood ke haddasa kisa don tsafi a Najeriya —Lai Mohammed

Ministan ya umarci a kara azama wajen tace fina-finai da ke dauke da kashe-kashe na tsafi da ake yi.

Aisha Buhari ta kai ziyara Majalisar Tarayya

Tana fatan ganin an bai wa mata karin gurabe a duk majalisun kasar.

Dalilin ‘gobara’ a ginin Ma’aikatar Kudi ta Tarayya

Ma’aikatar kudin ta musanta labarin tashin gobarar.

Kotu ta sahale wa NDLEA ta tsare Abba Kyari na tsawon mako biyu

Tun a ranar 14 ga Fabrairu ne Kyari ya shiga hannu kan zargin badakar hodar iblis.

Mun bai wa gwamnati da ASUU wa’adin mako daya su sulhunta —Kungiyar Dalibai

Zanga-zanga ce da idan muka fara ta ba za mu daina ba har sai malamai sun dawo bakin aiki.