Labarai

Labarai

Ɗaya daga cikin ’yan matan da ISWAP ta sace a Borno ta kuɓuta

Ɗaya daga cikin ’yan mata 14 da ƙungiyar ISWAP ta sace a gona a Jihar Borno ta kuɓuta

Mayaƙan Boko Haram sun fille kan mata 2 a Borno

Mayaƙan Boko Hara sun yi wa matan kisan gilla ne bisa zargin yin shirka.  

Sace ɗalibai: Idan Tinubu ba zai iya ba ya sauka kawai — PDP

PDP ta buƙaci Shugaba Tinubu da ya ajiye muƙaminsa idan ba zai iya kare rayuka da dukiyoyin ’yan Najeriya.

Umarnin janye ’yan sanda masu gadin manyan mutane na iya zama zance kawai —Shehu Sani

Shugaban Ƙasa ya bayar da umarnin cewa a janye ’yan sanda da ke gadin manyan mutane.

Yau Atiku zai karɓi katin zama ɗan a Jama’iyyar ADC

An kammala dukkan shirye-shirye domin yin rajistar Atiku a mazaɓarsa ta Jada 1, da ke Ƙaramar Hukumar Hada  ta jihar Adamawa.