Labarai

Labarai

Hisbah ta cafke mutum 78 kan zargin hada auren jinsi a Kano

Ana zargin matasan maza da mata da kitsa auren jinsi a tsakaninsu.

Zazzabin Lassa ya kashe mutum 59, ya harbi 358 a sati 6

NCDC ta ce adadin masu kamuwa da zazzabin Lassa na karuwa

Ta’addanci: Nnamdi Kanu ya sake bayyana a gaban kotu

Kanu ya sake bayyana cikin tufafin da kotu ta ba shi umarnin sauyawa.

’Yan daba sun kashe matafiya 4 a Jos

’Yan daba sun kashe matafiya hudu a Karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato.

’Yan bindiga sun yi wa mata fyade a Sabon Birni

Sun kai wa kauyuka da dama hari inda suka ci karensu babu babbaka