Almundahana: Kotu ta kwace gidajen mai 10 a hannun wani soja
Babban sojan da aka kwace kadarorin a hannunsa hadimi ne ga Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaron Kasa, Babagana Monguno.
Labarai
Babban sojan da aka kwace kadarorin a hannunsa hadimi ne ga Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaron Kasa, Babagana Monguno.
An ninka kudin sufuri a yayin da ’yan bumburutu da gidajen mai suke cin karensu babu babbaka.
NNPC na shirin adana lita biliyan 2.3 na man fetur a cikin mako biyu masu zuwa.
’Yan bumburutu da gidajen mai na cin karensu babu babbaka a yayin da Kanawa suke kokawa
Wakilinmu ya ga yadda akasarin gidajen mai a birnin suka kasance a rufe.