Labarai

Labarai

Matsalar tsaro: Gwamnatin Yobe ta rufe duk makarantun sakandaren kwana

Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe makarantun sakandaren kwana a matsayin wani mataki na kariya ga ɗalibai

An rufe duk makarantu a Jihar Bauchi saboda matsalar tsaro

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare, da manyan makarantu—ciki har da makarantun Gwamnatin Tarayya da ma

’Yan bindiga sun kashe ɗan kasuwa, sun sace matarsa a Bauchi

Bayan kashe ɗan kasuwar maharan sun yi awon gaba da matarsa.

’Yan sanda sun ƙaryata jita-jitar kai wa coci hari a Gombe

Rundunar ta ce za ta gudanar da bincike don gano wanda ya fara yaɗa jita-jitar.

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 5 a Bauchi

Maharan sun yi wa jami’an ‘yan sandan kwanton-ɓauna yayim da suke tsaka da aiki.