Labarai

Labarai

Zaben Abuja: Dan jaridar da ke daukar hoton masu sayen kuri’a ya sha da kyar

Sun dai yi barazanar dukansa, muddin bai dena daukarsu ba.

Zaben Abuja: Dan siyasa ya kashe mai kada kuri’a

Wani magoyin bayan jam’iyyun da ke takara a zaben kananan hukumomin Abuja ya kashe wata mata tana kokarin kada kuri’a a ranar Asabar.

An sallami hadimar Aisha Buhari daga aiki

Sani Zorro tsohon fitaccen dan jarida ne kuma tsohon shugaban kungiyar ’yan jarida ta Najeriya da ma ta Afirka ta Yamma.

’Yan bindiga: Hannun agogo na neman komawa baya a Katsina

A makon nan ne ’yan bindiga suka kashe akalla mutum 10 suka sace wadansu a garin Guga da ke Karamar Hukumar Bakori a Jihar Katsina. Wani mazaunin gari

Za a fara biyan mata masu juna biyu N5,000 duk wata a Jigawa

An bullo da tallafin ne domin su rika zuwa awon ciki da kuma zuwa asibiti yayin haihuwa.