Labarai

Labarai

’Yan Bindiga Sun Dauke Mai Shayarwa da Danta a Zariya

’Yan bindiga sun kai tagwayen hare-haren ne a kananan hukomomin Zariya da Sabon Gari da ke Jihar Kaduna. ’Yan sun sace wata mata mai shayarwa da danta

’Yan sanda sun cafke wasu matasa da suka addabi Kano

Matasan sun shiga hannu bayan addabar unguwar Kurna Tudun Fulani.

An kashe ladani yana cikin kiran sallah a Zamfara

Ladanin yana tsaka da kiran sallah ’yan bindiga suka shiga masallacin suka bude masa wuta

Dan Sarauniya ya gaza cika sharudan beli

Ana tuhumar Dan Sarauniya da bata sunan gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

NDLEA ta kama hodar Iblis ta N2bn a lokaci guda

Hukumar ta kama sunduki biyu cike da hodar Iblis da kudinta ya kai Naira biliyan biyu a lokaci guda.