Labarai

Labarai

Hisbah ta lalata kwalaben giya miliyan 3.8 a Kano

Hisbah ta kwace tare da lalata kwalaben giya miliyan 3.8 a Jihar Kano a ’yan watannin da suka gabata

Kudin litar man jirgi ya karu zuwa N400

Kamfanonin sufurin jiragen sama na shirin kara kudi saboda tashin farashin mansu zuwa N400

Matsalar kashe-kashe don yin tsafi ta fusata Majalisar Wakilai

Shugaban Marasa Rinjaye Toby Okechukwu ne ya gabatar da kudirin.

Matsalar tsaro: Fintiri ya hana hawa babura a kananan hukumomi 2

Gwamnatin jihar ta ce ba sani ba sabo ga duk wanda ya karya dokar.

’Yan bindiga sun kashe DPO da soja a Katsina

’Yan bindiga sun yi musu kwanton bauna suka bude musu a Jibia