Labarai

Labarai

‘Ya zama dole Buhari ya bar batun kirkiro sabbin ma’aikatu’

Rahoton kwamitin gyaran ma’aikatun Gwamnatin Tarayya ya taka wa Buhari burki kan kirkiro sabbin hukumomi ko ma’aikatu

Kotu ta umarci mata ta rika karbe kudin gidan hayar mijinta a Kaduna

Kotun ta ba wa matar damar sanya ’yan haya a gidan mijin.

Yadda aka yi tattakin yaki da cin zarafin mata a Kano

Kungiyar ta tattakin kan yadda ake cin zarafin mata da kananan yara.

An harbi soja yayin rikicin kabilanci a Gombe

Matasan sun ci karfin dakarun sojin ne lokacin da suke kokarin dakile harin.

Osinbanjo ya kai ziyarar jaje ga iyayen Hanifa a Kano

Osinbanjo ya kai ziyarar tare da jajanta wa iyayen Hanifa.