Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace mai gari, sun kashe wasu mutum 8 a Katsina

Maharan sun yi awon gaba da mai garin tare da wasu mutane.

An dage ranar fara rajistar jarabawar JAMB ta 2022

Hukumar dai ta dage wa’adin ne da mako daya, don yin wasu gyare-gyare.

Fashewar tukunyar gas ya yi ajalin wani mutum a Kano

Tukunyar ta fado kan titi sannan ta yi bindiga.

Jamhuriyyar Benin ta tsawaita wa’adin tsare Sunday Igboho da wata shida

A yanzu Sunday Igboho ya shafe fiye da kwanaki 200 a gidan yari.

An kama dan kasar waje yana garkuwa da mutane a Najeriya

Yana zuwa ne daga Jamhuriyar Benin domin garkuwa da mutane daga kasa zuwa kasa.