Labarai

Labarai

Shugaban kamarar hukuma ya kaddamar da ayyukan N1bn a Kano

Shugaban Karamar Hukumar Ungogo a Jihar Kano ya kaddamar da aikin mayar da titi mai hannu biyu

Wadanda suka yi garkuwa da Rabaran a Kaduna na neman fansar N60m

Masu garkuwar dai na neman a ba su N60m a matsayin fansarsa.

Dan uwan Jonathan ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane

Sai dai bai bayyana ko sun biya kudin fansa kafin su karbo shi ba, ko kuma a’a.

Sanya Hijabi ba abun kunya ba ne cikon addini ne —FOMWAN

Sanya Hijabi abun alfahari ne ga mata.

Wadanda ake zargi da kashe Hanifa sun rasa lauyan da zai tsaya musu a Kotu

Muna rokon gwamnati ta ba mu lauyan da zai kare mu.