Labarai

Labarai

Kwastam ta kama wukake da tabar wiwin N10.4m a Kaduna

Jami’an Kwastam sun kama wukake kirar kasashen waje 60 da kunshi 250 na tabar wiwi a Kaduna.

A dakatar da shugaban makarantar da aka kai wa masu hijabi hari —MURIC

MURIC ta bukaci ta rufe makarantar domin hana tashin fitina

’Yan bindiga sun kona sansanin sojoji a Neja

Sun kona sansanin sojoji da ke makarantar sakandare a kauyen Allawa a Karamar Hukumar Shiroro

‘Halin da muka shiga shekara 1 bayan tsare mazajenmu’

Sun ce sai ja musu rai ake ta yi, duk hukumar da ta dace sun je, babu wani bayani

Buhari zai sayar da kamfanonin gwamnati 42

Kamfanoni da ma’aikatun da za a sayar sun hada da na ababen more rayuwa, noma, albarkatu, makamashi, da masana’antu