Labarai

Labarai

Ma’aikatan lantarki na shirin shiga yajin aiki a faɗin Najeriya 

Za a rufe dukkan tashoshin wutar lantarki a sassan ƙasar, muddin ba a ɗauki matakin hukunta masu laifin ba.

An rufe makarantun Filato saboda matsalar tsaro

Matakin na zuwa ne bayan sace ɗalibai a wasu makarantu da ke jihohin Kebbi da Neja a ‘yan kwanakin da suka gabata.

H-JRBDA ta yi alƙawarin magance ambaliyar ruwa a Jigawa

An gabatar da koken ne saboda matsalar ambaliyar ta daɗe tana addabar su ba tare da samun mafita ba.

Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe makarantun kwana a jihar

Wannan na zuwa ne bayan sace ɗalibai a Kebbi da Neja.

Sace ɗalibai: An rufe makarantu a Katsina da Taraba

Gwamnatin ta ce garkuwa da ɗalibai a makarantu a jihohin Kebbi da Neja ta sanya daliban makarantun kwana zama cikin haɗari