Sun sako Bakanon da suka yi garkuwa da shi bayan karbar kiret 6 na giya a matsayin fansa
An ba su kiras 6 na giya, babur kirar Bajaj 2, katan din lemon Power Horse 2, sai N500,000.
Labarai
An ba su kiras 6 na giya, babur kirar Bajaj 2, katan din lemon Power Horse 2, sai N500,000.
Kotun ta bayar da belin nasa ne saboda rashin lafiya.
Sai dai ya koka kan cewa su 300 ne kacal ke duba mutum sama da miliyan 200.
Yaron dalibi ne a aji biyu na nozire a makarantar Ulumiddin da ke Koki.
Buhari ya kirkiro Hukumar Kare Bayanai ta Kasa (NDPB) tare nada Dokta Vincent Olatunji a matsayin shugabanta nan take.