Dalilin da aka dakatar da shirin ‘Idon Mikiya’
Ana zargin gwamnati ta dakatar da shirin ne saboda kwance mata zani a kasuwa da ake yi galibi a cikin shirin.
Labarai
Ana zargin gwamnati ta dakatar da shirin ne saboda kwance mata zani a kasuwa da ake yi galibi a cikin shirin.
Kotun ta yi la’akari da cewar ana jibge jami’an tsaro a shari’ar Abduljabbar.
Gwamnatin Jihar Kebbi ta tura dalibanta 117 zuwa kasar waje domin su yi karatun aikin likita da kuma aikin injiniya.
Wata motar dakon mai ta yi bindiga a safiyar Laraba a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan in da mutum 2 su ka rasa ransu. Motar dakon man ta yi bindig
Bayan lashe kambun Daliba Mafi Hazaka ta Duniya, Fareedah ta sake lashe wata kyautar.