Labarai

Labarai

Yadda barayi suka sace wayoyi 17 a dakin kwanan dalibai mata na BUK

Barayin sun yi awon gaba da wayoyi 17 a cewar daliban Jami’ar mata.

An cafke ‘likitan’ da ke wa Bello Turji maganin raunin harbi

Ya ce shi ke yi wa Turji magani idan aka harbe shi, yake kuma kai wa ’yan bindiga kayan maye.

Hatsarin jirgin ruwa ya kashe mutane a Kano

An yi nasarar ceto mutum biyu, yayin da mutum biyu kuma suka rasa rayukansu.

An kai hari 2 a rana guda a Zangon Kataf

Mazauna yankin suna zargin maharan da nufin kawar da su daga doron kasa

An harbe kanin Kwamishina yana tsaka da aiki a gonarsa a Binuwai

Wasu ’yan bindiga sun harbe har lahira Christopher Inalegwu, yaya ga Kwamishinan Yada Labarai, Al’adu da Yawo Bude Ido na Jihar Binuwai. An dai harbe