Labarai

Labarai

Dalibin ajin karshe a BUK ya rasu a cikin makaranta

Dalibin ya yanke jiki ya fadi ne a yayin da yake shirin tafiya Sallar Asuba, wata biyu bayan rasuwar wani dalibi dan ajin karshe

An ‘sace’ dan Kwamishiniyar Ganduje

Aminiya ta rawaito cewa Abdurrahman Abdu Usman ya bar gida tun a ranar 17 ga watan Janairun 2022.

Mutumin da ya fara tattaki daga Ingila zuwa Makkah don sauke farali ya isa Turkiyya

Mutumin dai ya sha alwashin cewa babu abin da zai sa ya fasa aniyar tasa.

Za a kammala aikin titin Kano zuwa Abuja kafin Buhari ya bar mulki – Fashola

Ministan ya ce aikin zai kammalu katin Buhariya bar mulki a 2023.

An kama alkama mai guba da ake sayarwa don ci a Gombe

An samar da alkamar ce domin shukawa amma aka karkatar ana sayar wa masu ci