Labarai

Labarai

Hanifa: Matar Abdulmalik za ta yi wani jawabi a gaban kotu

Kotu ta ba da umarnin ci gaba da tsare Jamila kan taimaka wa mijinta bayan ya sato Hanifa

Babu wani jirginmu da ya yi hadari — ’Yan sanda

Babu wanda ya samu rauni a mutanen da ke cikin jirgin.

Ban yi wa sassan jikin Hanifa gunduwa-gunduwa ba —Abdulmalik Tanko

Babu wanda ya dauki wuka ko wani abu ya illata jikinta.

Mutum 6 sun sha da kyar a hatsarin jirgin ’yan sanda a Bauchi

Mutum shida sun tsallake rijiya da baya a hatsarin wani helikwaftan ’yan sanda a Jihar Bauchi.

Gobara ta cinye Babbar Kasuwar Mokwa

Wutar da ta fara ci da asubar fari ta kusa cinye ’yan kasuwar da ke kwana a cikin shagunan kasuwar