Mutane 315 ne suka ɓace bayan hari a makaranta Neja
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai 303, malamai mata huɗu da malamai maza takwas a yayin harin.
Labarai
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai 303, malamai mata huɗu da malamai maza takwas a yayin harin.
Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Mafa da ke Jihar Borno, inda ta lalata matsugunan wucin gadi guda 40 tare da kayan abinci da saur
Da misalin ƙarfe 2 na dare ne ’yan bindigar suka kai harin, inda daga bisani suka loda ɗaliban da malaman a cikin wata babbar mota da suka ƙwace a yan
Gwamnonin sun ce ba za su lamunci kai wa makarantu hare-hare ba.
Majalisar ta wanke shi daga dukkanin zarge-zargen da ake masa.