Labarai

Labarai

Rikicin Ukraine: An ja kunnen ’yan Najeriya mazauna kasar

Ofishin Jakadancin Najeriya ya gargadi ’yan kasar game da yin tafiye-tafiye barkatai.

An yi garkuwa da dan uwan tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

’Yan bindiga sun sace dan uwan tsohon Shugaban Kasa Jonathan a gidansa

Kotu ta daure dan kasar Kamaru shekara 5 kan safarar mutane

An cafke dan kasar Kamarun ne a yayin da yake kokarin tsallakawa zuwa kasar Aljeriya.

Fasahar 5G ba yin kutse ga layin sadarwar jiragen sama

Babu wani dalili a kimiyyance da ya nuna cewa fasahar sadarwar 5G na iya barazana ga layukan sadarwar jiragen sama

Matar da dan uwanta ya mika ta ga masu garkuwa ta ba da shaida a Kotu

Muna cikin tafiya sai ya saki babbar hanyar ya kama wata karamar hanyar.