Labarai

Labarai

Najeriya za ta hada kai da Sao Tome don magance matsalar tsaro

Za a ci gaba da tunkarar matsalar fashin teku da sauran nau’o’in aika-aika a cikin ruwan gabar tekun Guinea.

Mahara sun sace Shugaban Makaranta da wasu 4 a Yobe

Maharan sun yi awon gaba da mutum biyar, amma daga baya sun sako wata mace.

Gwamnatin Borno za ta kwace kadarorin Majalisar Dinkin Duniya

Gwamnatin Borno ta ba wa hukumomin Majalisar Dinkin Duniya wa’adain kwana 30 za ta kwace kadarorinsu saboda kin biyan haraji.

Gwamnatin Kwara ta gargadi makarantu kan hana sanya Hijabi

Kada su kuskura su hana wa dalibansu mata Musulmai sanya hijabi a makaranta.

Malaman makarantun firamare sun tsunduma yajin aiki a Abuja

A shekarar da ta wuce sau uku malaman na tsunduma yajin aiki.