Labarai

Labarai

Kotu ta daure lauyan bogi wata 18 a Zamfara

Kotun ta zartar masa da hukunci bayan gano cewar lauyan bogi ne.

Tallafin mai: Dole ’yan Najeriya su yi murna —Kungiyar Kwadago

NLC ta kuduri aniyar fara gagarumar zanga-zanga da zarar gwamnati ta kara kudin mai.

Sojoji sun yi raga-raga da mayakan ISWAP a Dajin Kainji

An kashe mayakan ISWAP suna kokarin kafa sansaninsu a Gandun Namun Dajin Kainji.

Jihar Yobe ta yi sabon Kwamishinan ’Yan Sanda

Haruna dai shi ne zai kasance wanda ya rike mukamin na 31 tun bayan kirkiro Jihar.

Buhari zai kai ziyarar jaje Zamfara ranar Alhamis

Gwamna Matawalle ya ce Buhari zai kai ziyarar ne saboda tsananin son da yake yi wa Jihar.