Labarai

Labarai

Kisan direba a Gashuwa: Gwamnan Yobe ya bukaci a mayar da wukake cikin kube

Gwamnan ya ce ya ba da umarnin a gudanar da zuzzurfan bincike a kan lamarin.

An tsare shanu 44 a Bayelsa saboda karya dokar hana kiwo ta Jihar

Sai dai iya shanun aka kama, ban da makiyayan.

‘Yadda makwabcina ya sace ’yata, ya kasheta bayan karbar miliyan 3’

Ana dai zargin mutumin da hada baki wajen kashe ’yar makwabcin nasa, bayan karbar miliyan uku.

Sarkin Daura zai nada Amaechi sarautar ‘Dan Amanar Daura’

Za a yi bikin nadin ne ranar biyar ga watan Fabrairun 2022.

Buhari ya yi Allah wadai da kisan Hanifa

Shugaban ya ce gwamnati za ta tabbatar an yi mata adalci.