Labarai

Labarai

Barikin Sojin Sama muke bukata a Kafanchan —Sarkin Jama’a ga Buhari

Sarkin ya kuma nemi a sabunta tashar jirgin kasa da ke Kafanchan da kuma babban barikin ’yan sandan kwantar da tarzoma

’Yan bindiga sun kai hari a sansanin soji a Katsina

Sansanin sojin yana Makarantar Sakandaren Gwamnati da ke Shimfida inda aka kashe soja daya da jami’in NSCDS daya nan take suka jikkata wasu

An kama motoci cike da buhunan tabar wiwi a garin Kano

’Yan sanda sun kama motoci makare da buhunan tabar wiwi ta Naira miliyan uku

Abdulsalami da Sarkin Musulmi za su jagoranci taron Daily Trust karo na 19

Taken taron na wannan karo shi ne ‘2023: Siyasa, Tattalin Arziki da kuma Rashin Tsaro’,

Gwamnatin Kano ta rage kudin rajistar masu A Daidaita Sahu

Gwamnatin jihar ta rage kudin sabunta rajistar zuwa N5000.