Majalisar Dokokin Tarayya ta yi wa Dokar Zabe kwaskwarima
A yanzu an amince kowace jam’iyya ta zabi gwanaye a bisa tsarin da suke so.
Labarai
A yanzu an amince kowace jam’iyya ta zabi gwanaye a bisa tsarin da suke so.
Maharan sun kashe wasu shugabannin jam’iyyar APC a Jihar.
Gwamnatin Abacha tana da wayo, sun san wadanda suka fi magana a kan zabe da juyin mulki.
Wutar ta babbake mutumin ne bayan da ya gama kwancewa wayoyin har ya ajiye su a kusa da tranfomar.
Yarinyar ta kashe kanta bayan ma’aikacin ya yi mata fyade.