Labarai

Labarai

Yadda aka kashe mutum 220 a kwana 17 a Neja

A kwana 17 na farkon 2022 an kashe fararen hula 165, jami’an tsaro 25, ’yan banga 30 a jihar

Yin karin albashin ma’aikata zai haifar da matsala —Gwamnati

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ya kamata a yi wa ma’aikata karin albashi

Mahara sun kashe jami’an tsaro 5 a Neja

Jami’an tsaro sun shiga farautar maharan da suka kashe ‘yan sandan.

Mata ta maka mijinta gaban kotu a Gombe bisa zargin duka da cizo

Wata matar aure a Jihar Gombe ta maka mijinta a kotu kan zargin duka da cizon da ta ce yana yi mata a duk lokacin da suka samu sabani a tsakaninsu. Ma

Jami’in yakin neman zaben Buhari, Danladi Pasali, ya rasu

Marigayin shi ne shugaban kungiyar Buhari Campaign Organisation (BCO).